Mayu Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Mayu 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 6-12 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 KORINTIYAWA 4-6 “Ba Za Mu Fid da Zuciya Ba” 13-19 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 KORINTIYAWA 7-10 Aikinmu Na Ba da Agaji RAYUWAR KIRISTA Yadda Muka Ba da Agaji ga ’Yan’uwanmu a Karibiya 20-26 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 KORINTIYAWA 11-13 Abin da Ya Zama Kamar ‘Kaya a Jikin’ Bulus RAYUWAR KIRISTA Za Ka Iya Yin Farin Ciki Ko da Kana Fama da Wata Matsala 27 ga Mayu–2 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | GALATIYAWA 1-3 “Na Tsawata Masa Fuska da Fuska” RAYUWAR KIRISTA Yadda Kowanenmu Zai Kula da Wuraren Ibadarmu