Oktoba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Oktoba 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 7-13 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YAKUB 3-5 Ku Nuna Hikimar Allah 14-20 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 BITRUS 1-2 “Ku Zama da Tsarki” RAYUWAR KIRISTA Jehobah Yana Son Mu Kasance da Tsabta 21-27 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 BITRUS 3-5 “Karshen Dukan Abu Ya Yi Kusa” RAYUWAR KIRISTA Yin Ladabi da Biyayya Yakan Rinjayi Mutane 28 ga Oktoba–3 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 BITRUS 1-3 Ku Yi “Marmarin Zuwan Ranar Jehobah” RAYUWAR KIRISTA Kana Daukan Littafi Mai Tsarki da Daraja Kuwa?