Satumba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Satumba 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 2-8 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 7-8 ‘Firist Na Har Abada Bisa ga Tsarin Melkizedek’ 9-15 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 9-10 ‘Kwatancin Abubuwa Masu Kyau da Za Su Faru a Gaba’ 16-22 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 11 Bangaskiya Tana da Muhimmanci Sosai RAYUWAR KIRISTA Me Za Ku Yi Idan Kuka Fuskanci Yanayi Mai Wuya? 23-29 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IBRANIYAWA 12-13 Jehobah Yana Horar da Wadanda Yake Kauna 30 ga Satumba–6 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YAKUB 1-2 Abin da Ke Janyo Zunubi da Mutuwa RAYUWAR KIRISTA “A Kan Wadannan Sai Ku” Rika Yin Tunani