Yuni Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Yuni 2019 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 3-9 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | GALATIYAWA 4-6 ‘Misali’ da Ke da Ma’ana a Gare Mu 10-16 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AFISAWA 1-3 Yadda Jehobah Yake Aiki don Ya Cika Nufinsa RAYUWAR KIRISTA Ka Yi Nazari A Hanyar da Za Ka Amfana Sosai 17-23 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AFISAWA 4-6 Ku Saka “Dukan Kayan Kāriyar Yaki Wanda Allah Ya Bayar” RAYUWAR KIRISTA Mene ne Ra’ayin Jehobah? 24-30 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FILIBIYAWA 1-4 “Kada Ku Damu da Kome” RAYUWAR KIRISTA Ka Zabi Nishadi Mai Kyau