Afrilu Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Afrilu 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi Talata, 7 ga Afrilu, 2020—Taron Tunawa da Mutuwar Yesu 13-19 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 31 Yakub da Laban Sun Yi Alkawarin Zaman Lafiya 20-26 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 32-33 Ka Yi Kokawa Domin Ka Sami Albarka? RAYUWAR KIRISTA Me Ya Fi Muhimmanci a Gare Ni? 27 ga Afrilu–3 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 34-35 Abokan Banza na Jawo Mummunar Sakamako RAYUWAR KIRISTA Ku “Kawar da Gumakan Allolin” Karya