Fabrairu Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu na Fabrairu 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 3-9 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 12-14 Yarjejeniyar da Ta Shafe Ka RAYUWAR KIRISTA Me Za Mu Iya Koya Daga Wakokin JW? 10-16 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 15-17 Me Ya Sa Jehobah Ya Canja wa Ibram da Saraya Suna? RAYUWAR KIRISTA Yadda Ma’aurata Za Su Karfafa Aurensu 17-23 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 18-19 “Mai Shari’ar Dukan Duniya” Ya Hallaka Sodom da Gomora RAYUWAR KIRISTA Kana Amfana Daga Tattauna Kalmar Allah Kowace Rana? 24 ga Fabrairu–1 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 20-21 Jehobah Yana Cika Alkawuransa A Koyaushe