Maris Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu Maris 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 2-8 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 22-23 “Yahweh Ya Gwada Ibrahim” 9-15 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 24 An Samo wa Ishaku Mata RAYUWAR KIRISTA Su Wa Zan Gayyata? 16-22 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 25-26 Isuwa Ya Sayar da Matsayinsa na Dan Fari 23-29 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 27-28 Yakub Ya Sami Albarkar da Ta Dace da Shi 30 ga Maris–5 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FARAWA 29-30 Yakub Ya Yi Aure RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yadda Za Mu Yi Wa Makafi Wa’azi