Nuwamba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Nuwamba 2020 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 2-8 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | FITOWA 39-40 Musa Ya Bi Umurnin da Aka Ba Shi Daidai 9-15 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 1-3 Manufar Hadayun da Aka Yi RAYUWAR KIRISTA Darajar Anini Biyu 16-22 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 4-5 Ku Ba Jehobah Abu Mafi Kyau da Kuke da Shi 23-29 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 6-7 Nuna Godiya 30 ga Nuwamba–6 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LITTAFIN FIRISTOCI 8-9 Alamar Albarkar Jehobah RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Wa’azi ta Wayar Tarho