Janairu Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu Janairu-Fabrairu 2021 4-10 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Kasance da Tsabta a Ɗabi’arku RAYUWAR KIRISTA Iyaye, Ku Koyar da Yaranku Sosai 11-17 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Ya Keɓe Jama’arsa RAYUWAR KIRISTA Ku Kāre Aurenku 18-24 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Me Za Mu Iya Koya Daga Bukukuwa da Isra’ilawa Suka Yi a Dā? RAYUWAR KIRISTA Taron Yanki Yana Ba Mu Damar Nuna Ƙauna 25-31 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Shekara ta Samun ’Yanci da ’Yanci da Za Mu Samu a Nan Gaba RAYUWAR KIRISTA Mun Gode wa Allah da Yesu don ’Yanci da Za Mu Samu a Nan Gaba 1-7 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yadda Za Ka Sami Albarkar Jehobah RAYUWAR KIRISTA Ka Zaɓi Bauta wa Jehobah 8-14 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Yana Tsara Mutanensa RAYUWAR KIRISTA An Tsara Su don Su Yi ma Kowa Wa’azi 15-21 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Hidimar da Lawiyawa Suke Yi 22-28 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ta Yaya Za Mu Yi Koyi da Banaziri? RAYUWAR KIRISTA Za Ka Iya Yin Hidimar Majagaba na Ɗan Lokaci a Watan Maris da Afrilu? KA YI WA’AZI DA KWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi