Nuwamba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Nuwamba-Disamba 2021 1-7 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Ya Raba Ƙasar Yadda Ya Dace RAYUWAR KIRISTA Muna Gode wa Jehobah don Ƙaunarku 8-14 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Darussa da Aka Koya Daga Rashin Fahimtar Juna 15-21 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Shawara ta Ƙarshe da Joshua Ya ba wa Al’ummar 22-28 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Labari Mai Daɗi da Ke Sa Ƙarfin Zuciya KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI Ka Amince da Taimakon Jehobah ta Wurin Yin Addu’a RAYUWAR KIRISTA Yadda Za A Yi Taron Fita Wa’azi da Kyau 29 ga Nuwamba–5 ga Disamba, 2021 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Ya Yi Amfani da Mata Biyu don Ya Ceci Mutanensa RAYUWAR KIRISTA Ta Yaya ’Yan’uwa Mata Za Su Biɗi Ƙarin Aiki? 6-12 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH “Ka Tashi da Dukan Karfinka” RAYUWAR KIRISTA Wani Aiki Mai Wuya da Aka Cim ma da Taimakon Ruhu Mai Tsarki 13-19 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Sauƙin Kai Ya Fi Girman Kai 20-26 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jephthah Mutum Ne Mai Ibada Sosai 27 ga Disamba, 2021–2 ga Janairu, 2022 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Abin da Iyaye Za Su Iya Koya Daga Manowa da Matarsa KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI Ka Koya wa Dalibanka Yadda Za Su Rika Nazari da Kansu KA YI WA’AZI DA KWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi