Yuli Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Yuli-Agusta 2021 5-11 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yadda Jehobah Yake So Mu Bauta Masa KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI Kauna da Tausayi 12-18 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa RAYUWAR KIRISTA “Kada Ku Damu” 19-25 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ƙa’idodin Yin Shari’a ta Gaskiya 26 ga Yuli–1 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ran Ɗan Adam Yana da Daraja ga Jehobah 2-8 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yadda Dokar Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Dabbobi KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI Ka Ratsa Zukatan Mutane 9-15 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Yana Daraja Mata RAYUWAR KIRISTA Ku Bi da Tsofaffin Mata Kamar Mama, ’Yan Mata Kuma Kamar ’Yan’uwa 16-22 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH “Dukan Waɗannan Albarku Za . . . Su Zama Naku” RAYUWAR KIRISTA Yadda Halittun Jehobah Suke Nuna Cewa Yana Ƙaunar Mu 23-29 ga Agusta DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Bauta wa Jehobah Ba ta Fi Ƙarfinmu Ba RAYUWAR KIRISTA Kasancewa da Ƙarfin Zuciya Bai Fi Ƙarfinmu Ba 30 ga Agusta–5 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Abin da Muka Koya Daga Kwatancin da Ke Wata Waƙa KA YI WA’AZI DA KWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi