Janairu Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Janairu-Fabrairu 2022 3-9 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Abin Kunya Ne Ka Ci Amanar Wani! 10-16 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Taka Dokar Allah Yakan Jawo Matsaloli 17-23 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Kada Ku Gaji da Neman Nufin Jehobah RAYUWAR KIRISTA Halittu Suna Taimaka Mana Mu San Hikimar Jehobah 24-30 ga Janairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Riƙa Nuna Ƙaunar da Ba Ta Canjawa RAYUWAR KIRISTA Jehobah Zai Nuna Muku Kauna Marar Canjawa 31 ga Janairu–6 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ka Kasance da Halin Kirki KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI Ka Taimaka wa Dalibanka Su Rika Zuwa Taro 7-13 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ka Gaya wa Jehobah Duk Abin da Ke Damunka RAYUWAR KIRISTA Matasa, Ku Rika Gaya wa Iyayenku Abin da Ke Damunku 14-20 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Allah Ne Mai Yin La’akari da Yanayinmu RAYUWAR KIRISTA Darussa da Muka Koya Daga Rayuwar Sama’ila 21-27 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Waye Ne Sarkinka? 28 ga Fabrairu–6 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Da Farko Saul Mai Tawali’u Ne Kuma Ya San Kasawarsa KA YI WA’AZI DA KWAZO | YADDA ZA KA DAƊA JIN DAƊIN WA’AZI Ka Taimaka wa Dalibanka Su Guji Abokan Banza KA YI WA’AZI DA ƘWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi