Mayu Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Mayu-Yuni 2022 2-8 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Dabarun Yaƙi da Dauda Ya Yi Amfani da Su 9-15 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Zai Ƙarfafa Ka 16-22 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Me Za Mu Iya Koya Daga “Waƙar Baka”? RAYUWAR KIRISTA “Ƙauna Ba Ta Jin Daɗin Mugunta” RAYUWAR KIRISTA “Ƙauna Takan . . . Sa Zuciya Cikin Kowane Hali” 23-29 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Zai Dace Mu Ji Tsoron Ɓata wa Jehobah Rai RAYUWAR KIRISTA Kana Shirye don Lokacin Tashin Hankali? 30 ga Mayu–5 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Ya Yi wa Dauda Alkawari 30 ga Mayu–5 ga Yuni Ka Yi Amfani da Abubuwan da Ke Faruwa a Wa’azi 6-12 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Dauda Ya Nuna Ƙauna Marar Canjawa 13-19 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Kada Ka Bar Sha’awa Marar Kyau Ta Shawo Kanka RAYUWAR KIRISTA Kada Ka Bar Sha’awoyinka Su Zama Maka Jaraba 20-26 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Son kai na Amnon Ya Jawo Masa Masifa RAYUWAR KIRISTA Ka Yi Amfani da Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! don Ka Sa Ɗalibanka Su Kasance da Bangaskiya 27 ga Yuni–3 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Absalom Ya Yi Tawaye don Shi Mai Girman Kai Ne RAYUWAR KIRISTA “Ƙauna . . . Ba Ta Yin Girman Kai” KA YI WA’AZI DA ƘWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi