Nuwamba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Nuwamba-Disamba 2022 7-13 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Waɗanda Suke Tare da Mu, Sun Fi Waɗanda Suke Tare da Su RAYUWAR KIRISTA “Ku Riƙa Bayarwa” 14-20 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Yana Iya Sa Abin da Ba Mu Yi Tsammani Ba Ya Faru 21-27 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ya Nuna Ƙarfin Zuciya da Aniya da Ƙwazo RAYUWAR KIRISTA Abin da Zai Taimaka Maka Ka Guji Yin Jinkiri 28 ga Nuwamba–4 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH An Hukunta Wata Muguwar Mace DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Za A “Halaka Dukan Gidan Ahab”—2Sar 9:8 RAYUWAR KIRISTA Me Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Su Ƙara Ƙoƙari a Hidimarsu? 5-11 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yin Abubuwa da Dukan Zuciyarmu Yakan Kawo Albarka RAYUWAR KIRISTA Jehobah Yana Tuna da Ayyukanmu 12-18 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Mai Haƙuri Ne, Amma Yana Hukunta Waɗanda Suka Ƙi Tuba RAYUWAR KIRISTA Ku Kasance da Tabbaci Cewa Za Mu Tsira a Ƙarshen Zamanin Nan 19-25 ga Disamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yadda Maƙiyanmu Suke Sa Mu Yi Sanyin Gwiwa RAYUWAR KIRISTA Ku Yi Farin Ciki Idan Ana Tsananta Muku 26 ga Disamba–1 ga Janairu, 2023 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Addu’a ta Sa Jehobah Ya Ɗauki Mataki RAYUWAR KIRISTA Adduꞌoꞌinmu Suna da Muhimmanci ga Jehobah KA YI WAꞌAZI DA KWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi