Satumba Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Satumba-Oktoba 2022 5-11 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Yabi Jehobah don Hikimarsa RAYUWAR KIRISTA Kuna Bincika JW.ORG/HA don Samun Shawarwari na Yau da Kullum? 12-18 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Yi Zaɓi Mai Kyau Idan Za Ku Yi Aure RAYUWAR KIRISTA Aure Dangantaka Ce da Ake Yi Muddin Rai 19-25 ga Satumba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Zai Dace Mu Gamsu da Abin da Muke da Shi Kuma Mu Zama Masu Sauƙin Kai RAYUWAR KIRISTA Ku Kasance da Ƙarfin Zuciya Sa’ad da Kuke Fama da Rashin Kuɗi 26 ga Satumba–2 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Asa Ya Kasance da Ƙarfin Zuciya, Kai fa? 3-9 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Har Yaushe Ne Za Ku Riƙa “Raba Hankalinku Biyu?” 10-16 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ta’azantar da Kai 17-23 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Yi Koyi da Yadda Jehobah Yake Amfani da Ikonsa 24-30 ga Oktoba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ya Kafa Misali Mai Kyau na Koyarwa RAYUWAR KIRISTA Abubuwan da Za Su Taimaka Mana a Littafin Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! 31 ga Oktoba–6 ga Nuwamba DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH “Ki Ɗauko Ɗanki” RAYUWAR KIRISTA Ku Kasance da Bege Har Lokacin da Za A Ta da Matattu KA YI WA’AZI DA ƘWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi