Maris Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Maris-Afrilu 2023 6-12 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau RAYUWAR KIRISTA Yadda Za Mu Taimaka Bayan Wani Balaꞌi 13-19 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Wani Mahaifi Ya Ba Ɗansa Shawara Mai Kyau 20-26 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Sarki Sulemanu Ya Tsai da Shawarar da Ba Ta Dace Ba Tsarin Karatun Littafi Mai Tsarki Don Tunawa da Mutuwar Yesu Na 2023 27 ga Maris–2 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Zuciyata Kullum Za Ta Kasance a Wurin RAYUWAR KIRISTA Ka “Kiyaye Zuciyarka” 10-16 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ta Nuna Tana Daraja Hikima RAYUWAR KIRISTA Karatun Littafi Mai Tsarki Kowace Rana da Neman Hikima 17-23 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Za Ka Amfana Daga Bin Shawara Mai Kyau RAYUWAR KIRISTA Yadda Za a Yi Amfani da Bidiyoyin Nazari 24-30 ga Afrilu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH A Wane Lokaci Ne Za Mu Dogara Ga Jehobah? RAYUWAR KIRISTA Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah KA YI WA’AZI DA ƘWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi