Mayu Littafin Taro Don—Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Mayu-Yuni 2023 1-7 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Riƙa Ganin Mutane Yadda Jehobah Yake Ganinsu RAYUWAR KIRISTA Ka Riƙa Ganin Kanka Kamar Yadda Jehobah Yake Ganinka 8-14 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Dogara ga Jehobah Allahnku RAYUWAR KIRISTA Kuna Shirye don Faɗuwar Tattalin Arziki? 15-21 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah Yana Sāka ma Wanda Ya Nuna Ƙarfin Zuciya 22-28 ga Mayu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Jehobah ‘Yana da Ikon Ba Ka Abin da Ya Fi Wannan Yawa’ 29 ga Mayu–4 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Za Ka Iya Bauta wa Jehobah Ko da Iyayenka Ba Sa Yin Hakan RAYUWAR KIRISTA Jehobah Ne “Baban Marayu” 5-11 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Yin Ibada Tare Yana Taimaka Mana 12-18 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa RAYUWAR KIRISTA Ka Kāre Kanka Daga ꞌYan Ridda 19-25 ga Yuni DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Kana Amfana Sosai Daga Kalmar Allah? RAYUWAR KIRISTA Kuna Saurarar Littafi Mai Tsarki na Sauti? 26 ga Yuni–2 ga Yuli DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH Ku Ba Wa Jehobah Dama Ya Sa Ku Yi Nufinsa RAYUWAR KIRISTA Ku Riƙa Farin Cikin Soma Tattaunawa da Mutane KA YI WAꞌAZI DA KWAZO Yadda Za Mu Yi Wa’azi