Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 131
  • ‘Abin da Allah Ya Hada’

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • ‘Abin da Allah Ya Hada’
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Za Mu Yi Rayuwa Har Abada!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 131

WAƘA TA 131

‘Abin da Allah Ya Haɗa’

Hoto

(Matta 19:​5, 6)

  1. 1. Allah ya haɗa su,

    Suna murna sosai,

    Kuma a gaban Allah

    Sun yi alkawari.

    (AMSHI NA 1)

    Ya ce a gaban Allah

    Za ya ƙaunace ta.

    ‘Jehobah ne ya haɗa,

    Kada mu raba su.’

  2. 2. A Kalmar Allah ce

    Suka san nufinsa,

    Sun nemi taimakonsa,

    Su cika wa’adin.

    (AMSHI NA 2)

    Ta ce a gaban Allah

    Za ta ƙaunace shi.

    ‘Jehobah ne ya haɗa,

    Kada mu raba su.’

(Ka kuma duba Far. 2:24; M. Wa. 4:12; Afis. 5:​22-33.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba