Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 37
  • Mu Rika Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Rika Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciya
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Mu Daukaka Jehobah
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Jehobah Ya Soma Sarautarsa
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 37

WAƘA TA 37

Mu Riƙa Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciya

Hoto

(Matta 22:37)

  1. 1. Ya Jehobah Maɗaukaki,

    Kai kaɗai zan yi wa biyayya.

    Ka cancanci in bauta ma,

    Zan riƙa bauta maka kullum.

    Zan bi dukan ƙa’idodinka,

    Ina son duk dokokinka!

    (AMSHI)

    Ya Jehobah, kai kaɗai ne,

    Zan bauta wa da duk zuciya.

  2. 2. Ya Uba, duk ayyukanka,

    Sama da ƙasa na yabon ka.

    Ni ma zan riƙe aminci,

    Zan yi shelar ka a ko’ina.

    Zan bauta maka har abada,

    Zan yi da duk zuciyata.

    (AMSHI)

    Ya Jehobah, kai kaɗai ne,

    Zan bauta wa da duk zuciya.

(Ka kuma duba K. Sha. 6:15; Zab. 40:8; 113:​1-3; M. Wa. 5:4; Yoh. 4:34.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba