Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 29
  • Muna Daukaka Sunanka

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Muna Daukaka Sunanka
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Aikin da Muka Yi Don Muna Kaunar Allah
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • ‘Mu Dandana, Mu Gani, Jehobah Nagari Ne’
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Ci Gaba da Yin Wa’azi Game da Mulkin Allah!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Rika Addu’a ga Jehobah Koyaushe
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 29

WAƘA TA 29

Muna Ɗaukaka Sunanka

Hoto

(Ishaya 43:​10-12)

  1. 1. Allah Jehobah mai iko, mai girma,

    Kai mai ƙauna ne da mai adalci,

    Tushen gaskiya da kuma hikima.

    Kai ne Maɗaukakin dukan sammai.

    Duk muna jin daɗin yin hidimarka,

    Muna yaɗa bisharar Mulkinka.

    (AMSHI)

    Zama Shaidun Allah babban gata ne.

    Mu riƙa daraja wannan gata!

  2. 2. Yin hidima tare da ʼyan’uwanmu

    Na sa mu ƙaunaci juna sosai.

    Yin koyi da halayenka, Jehobah,

    Yana sa mu riƙa murna sosai.

    Amsa sunanka Jehobah Ubanmu,

    Babban gata ne ga kowannenmu.

    (AMSHI)

    Zama Shaidun Allah babban gata ne.

    Mu riƙa daraja wannan gata!

(Ka kuma duba K. Sha. 32:4; Zab. 43:3; Dan. 2:​20, 21.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba