Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 100
  • Mu Rika Marabtar Baki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Rika Marabtar Baki
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Farin Cikin da Karban Baki Ke Kawowa!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Ku Rarraba Abubuwa “Masu Kyau” ta Wajen Karɓan Baƙi (Mat. 12:35a)
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Ku Yi wa Dukan Mutane Wa’azi
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 100

WAƘA TA 100

Mu Riƙa Marabtar Baƙi

Hoto

(Ayyukan Manzanni 17:7)

  1. 1. Jehobah na mana alheri sosai,

    Yana kula da dukan halittunsa.

    Yana yin tanadi,

    ga dukan ’yan Adam

    Domin su ji daɗin rayuwa.

    In muna taimaka wa duk mutane,

    Muna yin koyi da Jehobah Allah.

    Jehobah Allah zai

    yi mana albarka

    Don muna yin alheri sosai.

  2. 2. In muna taimaka wa mabukata,

    Jehobah zai saka mana fa sosai.

    Ko da su baƙi ne,

    mu taimaka musu,

    Su iya biyan bukatunsu.

    Lidiya ta marabci baƙi sosai,

    Mu ma mu yi koyi da misalinta.

    Allah ba zai manta

    da waɗanda suke

    Yin koyi da alherinsa ba.

(Ka kuma duba A. M. 16:​14, 15; Rom. 12:13; 1 Tim. 3:2; Ibran. 13:2; 1 Bit. 4:9.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba