Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 35
  • Mu Rika Yin “Abin da Ya Fi Kyau”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Rika Yin “Abin da Ya Fi Kyau”
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Bi Allah!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Yin Wa’azi Yana Sa Mu Murna?
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Ka Rike Gaskiya
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • ‘Mu Dandana, Mu Gani, Jehobah Nagari Ne’
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 35

WAƘA TA 35

Mu Riƙa Yin “Abin da Ya Fi Kyau”

Hoto

(Filibiyawa 1:10)

  1. 1. Muna bukatar hikimar sanin

    Abubuwa nagari.

    Mu san abu mafi muhimmanci

    Da ya kamata mu yi!

    (AMSHI)

    So nagarta, ƙi mugunta,

    Yabi Allah.

    Za mu yi farin ciki in mun ji,

    In mun koya,

    In muna aikata nagarta!

  2. 2. Yin wa’azi na da muhimmanci

    Mu riƙa shelar Mulkin.

    Mu nemi masu ƙaunar Allah,

    Mu koya musu gaskiya.

    (AMSHI)

    So nagarta, ƙi mugunta,

    Yabi Allah.

    Za mu yi farin ciki in mun ji,

    In mun koya,

    In muna aikata nagarta!

  3. 3. Idan muna aikata nagarta

    Za mu yi wadar zuci.

    Za mu sami salama ta Allah

    Da kuma kwanciyar rai.

    (AMSHI)

    So nagarta, ƙi mugunta,

    Yabi Allah.

    Za mu yi farin ciki in mun ji,

    In mun koya,

    In muna aikata nagarta!

(Ka kuma duba Zab. 97:10; Yoh. 21:​15-17; Filib. 4:7.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba