Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 137
  • Mata Masu Aminci

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mata Masu Aminci
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Rika Karfafa ʼYan’uwa Mata
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
  • Kana Daraja Mata Yadda Jehobah Yake Yi?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
  • Mata Kiristoci Masu Aminci—Masu Bauta Wa Allah Ne Masu Tamani
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • ꞌYan Mata, Ku Yi Kokari Ku Zama Kiristoci da Suka Manyanta
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 137

WAƘA TA 137

Mata Masu Aminci

Hoto

(Romawa 16:2)

  1. 1. Saratu, Esther, Maryam, Ruth da sauran,

    Dukansu na da aminci fa sosai.

    Suna ƙaunar Jehobah Maɗaukaki.

    Sun kasance da aminci har ƙarshe.

    Ba a ambata sunan wasu ba

    A Kalmar Jehobah, su amintattu ne.

  2. 2. Suna da ƙauna, kirki da alheri,

    Har da bangaskiya da gaba gaɗi.

    Sun yi hidima da dukan zuciya.

    Sun kafa mana misalai masu kyau.

    A yau muna da ’yan’uwa mata

    Da ke nuna irin waɗannan halayen.

  3. 3. ʼYan’uwa mata, yara da gwauraye,

    Duk kuna hidima da ƙwazo sosai.

    Kuna ladabi da kuma biyayya.

    Allah na ƙaunar ku, kar ku ji tsoro.

    ’Yan’uwa mata bari Jehobah,

    Ya albarkace ku da rai har abada.

(Ka kuma duba Filib. 4:3; 1 Tim. 2:​9, 10; 1 Bit. 3:​4, 5.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba