Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 28
  • Yadda Za Mu Zama Abokan Jehobah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yadda Za Mu Zama Abokan Jehobah
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Allah Yana Gayyatarka Ka Zama Amininsa
    Za Ka Iya Zama Aminin Allah!
  • Mene ne Baibul Ya Ce Game da Yin Abokantaka?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Za Ka Iya Zama Aminin Jehobah
    Ka Ji Dadin Rayuwa Har Abada!​—Don Nazarin Littafi Mai Tsarki
  • Jehobah Ne Babban Amininmu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 28

WAƘA TA 28

Yadda Za Mu Zama Abokan Jehobah

Hoto

(Zabura 15)

  1. 1. Jehobah Allahnmu,

    Waye abokinka?

    Waye amini mai aminci?

    Da ya san ka sosai?

    Duk mai bin Kalmarka,

    Duk mai bangaskiya,

    Duk mai aminci, mai adalci,

    Mai faɗin gaskiya.

  2. 2. Jehobah Allahnmu,

    Wa zai kusace ka?

    Waye ke faranta maka rai?

    Da ka san sunansa?

    Duk mai daraja ka,

    Da ke bin Dokarka,

    Duk mai aminci, mai adalci,

    Mai faɗin gaskiya.

  3. 3. Jehobah Allahnmu,

    Ka ji duk roƙonmu.

    Ka sa mu kusace ka sosai,

    Mu shaida ƙaunarka,

    Mu abokanka ne,

    Don muna ƙaunarka.

    Babu abokin da zai fi ka,

    Kai ne abokinmu.

(Ka kuma duba Zab. 139:1; 1 Bit. 5:​6, 7.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba