Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 80
  • ‘Mu Dandana, Mu Gani, Jehobah Nagari Ne’

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • ‘Mu Dandana, Mu Gani, Jehobah Nagari Ne’
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Aikin da Muka Yi Don Muna Kaunar Allah
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Muna Daukaka Sunanka
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Rika Yin “Abin da Ya Fi Kyau”
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Ci Gaba da Yin Wa’azi Game da Mulkin Allah!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 80

WAƘA TA 80

‘Mu Ɗanɗana, Mu Gani, Jehobah Nagari Ne’

Hoto

(Zabura 34:8)

  1. 1. Muna daraja bautarmu

    Da wa’azin da muke yi.

    Muna wa’azi da duk ƙarfinmu

    Don kowa ya ji saƙonmu.

    (AMSHI)

    Jehobah ya ce: ‘Mu ɗanɗana

    Mu ga duk alherinsa.’

    Mu bauta masa da ƙarfinmu,

    Zai yi mana albarka.

  2. 2. Majagaba ʼyan’uwanmu,

    Jehobah zai ƙarfafa ku.

    Zai kuma biya duk bukatunku,

    Ba zai yi watsi da ku ba.

    (AMSHI)

    Jehobah ya ce: ‘Mu ɗanɗana

    Mu ga duk alherinsa.’

    Mu bauta masa da ƙarfinmu,

    Zai yi mana albarka.

(Ka kuma duba Mar. 14:8; Luk. 21:2; 1 Tim. 1:12; 6:6.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba