Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 32
  • Mu Kasance da Aminci ga Jehobah!

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Kasance da Aminci ga Jehobah!
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Mun Yi Alkawarin Zama Bayin Allah
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Za Mu Yi Rayuwa Har Abada!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Domin Su Sami Ceto
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Mu Rika Yin “Abin da Ya Fi Kyau”
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 32

WAƘA TA 32

Mu Kasance da Aminci ga Jehobah!

Hoto

(Fitowa 32:26)

  1. 1. Muna yabon ka Jehobah Allah,

    Don yanzu muna biyayya da kai.

    Mun sami ʼyanci da kuma ceto,

    Daga Babila Babba.

    (AMSHI)

    Mu bauta wa Allah, Allah Jehobah.

    Zai taimaka mana Mu bi haskensa.

    Mu gaya wa kowa Bisharar ’yanci.

    Mulkin Yesu Kristi, Za ya dawwama.

  2. 2. Muna goyon bayan Mulkin Allah.

    Muna bishara a duk duniya.

    Yanzu ne lokaci na yin zaɓi,

    Zaɓin bauta wa Allah.

    (AMSHI)

    Mu bauta wa Allah, Allah Jehobah.

    Zai taimaka mana Mu bi haskensa.

    Mu gaya wa kowa Bisharar ’yanci.

    Mulkin Yesu Kristi, Za ya dawwama.

  3. 3. Ba ma jin tsoron dabarun Shaiɗan,

    Domin Jehobah zai kiyaye mu.

    Ko da maƙiya sun fi mu yawa,

    Mun dogara ga Allah.

    (AMSHI)

    Mu bauta wa Allah, Allah Jehobah.

    Zai taimaka mana Mu bi haskensa.

    Mu gaya wa kowa Bisharar ’yanci.

    Mulkin Yesu Kristi, Za ya dawwama.

(Ka kuma duba Zab. 94:14; Mis. 3:​5, 6; Ibran. 13:5.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba