Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • sjj waƙa ta 13
  • Mu Rika Bin Misalin Yesu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Rika Bin Misalin Yesu
  • “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
  • Makamantan Littattafai
  • Kana Rayuwa Bisa Addu’ar Misali Kuwa?​—⁠Sashe na I
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2015
  • Jehovah Yana Biyan Bukatunmu Na Kullum
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2004
  • “Ku Bi Hanyarsa” Sosai
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2021
  • Mu Yabi Dan Allah!
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Dubi Ƙari
“Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
sjj waƙa ta 13

WAƘA TA 13

Mu Riƙa Bin Misalin Yesu

Hoto

(1 Bitrus 2:21)

  1. 1. Jehobah mai ƙauna,

    Ya albarkace mu,

    Ya aiko Yesu domin ya cece mu.

    Ɗansa Yesu Kristi,

    Ya zo duniyar nan,

    Don ya ɗaukaka Jehobah Allah.

  2. 2. Kalmar Jehobah ce,

    Ta taimaki Yesu.

    Ya zama mai hikima da basira.

    Ɗan Allah ya nuna,

    Shi bawan kirki ne,

    Yana jin daɗin yin nufin Allah.

  3. 3. Mu bi misalin da

    Ɗan Allah ya kafa

    Don ayyukanmu su yabi Jehobah.

    Mu riƙa bin gurbin

    Da Yesu ya kafa

    Domin mu more rai har abada.

(Ka kuma duba Yoh. 8:29; Afis. 5:2; Filib. 2:​5-7.)

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba