Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • th darasi na 16 p. 19
  • Ka Yi Jawabi Mai Karfafawa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Yi Jawabi Mai Karfafawa
  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Makamantan Littattafai
  • Maganarka ta Ratsa Zuciya
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Ka Yi Magana da Kuzari
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Ka Nuna Yadda Za Su Amfana
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Ka Nuna Kauna da Tausayi
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
Dubi Ƙari
Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
th darasi na 16 p. 19

DARASI NA 16

Ka Yi Jawabi Mai Ƙarfafawa

Nassin da aka rubuta

Ayuba 16:5

ABIN DA ZA KA YI: Ka mai da hankali ga yadda za a magance matsala kuma ka faɗi abubuwa masu ƙarfafawa.

YADDA ZA KA YI HAKAN:

  • Ka kasance da ra’ayin da ya dace game da masu sauraronka. Ka gaskata cewa masu sauraronka suna son su faranta wa Jehobah rai. Ka riƙa yaba musu kafin ka ba su shawara.

    Shawara mai amfani

    Ka nuna musu cewa kana ƙaunar su. Ka riƙa murmushi kuma ka sa su sāki jiki da kai.

  • Ka yi amfani da misalai masu kyau. Kada ka ambata munanan abubuwa sai dai idan za su taimaka wajen koyar da muhimman darussa. Ka tattauna abubuwan da za su ƙarfafa su.

  • Ka yi amfani da Kalmar Allah sosai. Ka riƙa ambata abubuwan da Jehobah ya yi da waɗanda yake yi da kuma waɗanda zai yi wa ’yan Adam a nan gaba. Ka sa masu sauraronka su kasance da bege da kuma ƙarfin zuciya.

SA’AD DA KAKE WA’AZI

Ka ɗauki masu sauraronka a matsayin waɗanda za su soma bauta wa Jehobah a nan gaba.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba