Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • th darasi na 17 p. 20
  • Ka Yi Bayani Dalla-Dalla

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Yi Bayani Dalla-Dalla
  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Makamantan Littattafai
  • Mutane Su Koyi Darasi Daga Jawabin
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Ka Yi Magana da Kuzari
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Ka Yi Kamar Kuna Tattaunawa
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Ka Bayyana Nassin da Ka Karanta
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
Dubi Ƙari
Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
th darasi na 17 p. 20

DARASI NA 17

Ka Yi Bayani Dalla-Dalla

Nassin da aka ambata

1 Korintiyawa 14:9

ABIN DA ZA KA YI: Ka taimaka wa masu sauraronka su fahimci saƙon sosai.

YADDA ZA KA YI HAKAN:

  • Ka bincika batun sosai. Ka fahimci batun da kyau don ka iya bayyana shi ba tare da karatu ba.

  • Ka yi amfani da gajerun furuci masu sauƙin fahimta. Ko da yake kana iya amfani da furuci mai tsayi, ka yi amfani da gajerun furuci don ka bayyana muhimman darussa.

    Shawara mai amfani

    Kada ka yi amfani da bayanai da yawa da za su rikitar da masu sauraro. Ka yi amfani da kalmomi masu sauƙin fahimta.

  • Ka faɗi ma’anar furucin da ba a sani ba sosai. Kada ka riƙa yawan amfani da furucin da masu sauraronka ba su sani ba. Idan kana son ka ambata kalmar da ba a sani ba, kamar, sunan wani a Littafi Mai Tsarki ko yadda ake awo a zamanin dā ko al’adarsu, ka bayyana ma’anarsu.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba