Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • th darasi na 3 p. 6
  • Ka Yi Amfani da Tambayoyi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ka Yi Amfani da Tambayoyi
  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Nuna Yadda Za Su Amfana
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Ka Gabatar da Nassi Yadda Ya Dace
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Maganarka ta Ratsa Zuciya
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
  • Gabatarwa Mai Dadi
    Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
Dubi Ƙari
Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa
th darasi na 3 p. 6

DARASI NA 3

Ka Yi Amfani da Tambayoyi

Nassin da aka rubuta

Matiyu 16:​13-16

ABIN DA ZA KA YI: Ka yi tambaya da basira don ka ja hankalin masu sauraronka ko ka taimaka musu su fahimci batun da kake tattaunawa ko kuma ka nanata muhimman darussa.

YADDA ZA KA YI HAKAN:

  • Ka sa mutane su saurare ka har ƙarshe. Ka yi tambayar da za ta sa mutane su yi tunani ko kuma su yi sha’awar sanin amsar.

  • Ka sa su yi tunani a kan batun. Ka yi tambayoyi da za su sa masu sauraronka tunani har su kai ga fahimtar abin da kake koya musu.

  • Ka nanata muhimman darussa. Ka yi tambaya don ka ja hankalin masu sauraron ga wani batu mai muhimmanci. Sa’ad da ka kusan gama jawabin, ka yi tambayoyin da za su nanata darussan da kake so ka koyar.

    Shawara mai amfani

    Bayan ka karanta nassi, ka yi tambayoyin da za su sa a fahimci muhimman darussan da kake so a koya daga nassin.

SA’AD DA KAKE WA’AZI

Ka sa mai sauraronka ya faɗi ra’ayinsa game da batun. Ka saurare shi da kyau sa’ad da yake magana. Ka yi amfani da basira don sanin lokacin da ya kamata ka yi tambayoyi, da kuma yadda za ka yi hakan don kar ka kunyatar da masu sauraro.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba