Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp16 Na 4 p. 16
  • Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2016
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • Shin ’yan Adam ne suka tsara addini?
  • Wajibi ne mu kasance da addini?
  • Shin Wajibi Ne Mutum Ya Kasance da Addini?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Ta Yaya Zan Gane Addini na Gaskiya?
    Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki
  • Bauta da Allah Ya Amince da Ita
    Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?
  • Wane Albishiri ne Ake da Shi Game da Addini?
    Albishiri Daga Allah!
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2016
wp16 Na 4 p. 16
Wata iyali tana duba wuraren ibada dabam-dabam

Mene Ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Shin ’yan Adam ne suka tsara addini?

WASU SUN YI IMANI CEWA addini abu ne da ’yan Adam suka tsara. Wasu kuma suna gani cewa Allah yana amfani da addini ne don ya sa mu kusace shi. Mene ne ra’ayinka?

ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE

Akwai “addini mai-tsarki marar-ɓāci a gaban Allah Ubanmu.” (Yaƙub 1:27) Allah ne ya tsara addini mai-tsarki marar aibi.

ME KUMA ZA MU IYA KOYA DAGA LITTAFI MAI TSARKI?

  • Addinin da ke faranta wa Allah rai yana koyar da gaskiyar da ke Littafi Mai Tsarki. —Yohanna 4:23, 24.

  • Allah ba ya son addinin da ke koyar da ra’ayin ’yan Adam.—Markus 7:7, 8.

Wajibi ne mu kasance da addini?

ME ZA KA CE?

  • E

  • A’a

  • Ya dangana ga yanayin

ABIN DA LITTAFI MAI TSARKI YA CE

“Bari kuma mu lura da juna domin mu tsokani juna zuwa ga ƙauna da nagargarun ayyuka; kada mu fasa tattaruwanmu.” (Ibraniyawa 10:24, 25) Allah yana so bayinsa su zama tsintsiya maɗaurinki ɗaya.

ME KUMA ZA MU IYA KOYA DAGA LITTAFI MAI TSARKI?

  • Wajibi ne bayin Allah su kasance da imani ɗaya.—1 Korintiyawa 1:10, 11.

  • Dukan mutanen da ke bin addinin da Allah ya amince da shi ʼyanʼuwa ne.—1 Bitrus 2:17.

Don ƙarin bayani, ka duba babi na 15 na littafin nan, Shaidun Jehobah ne suka wallafa shi

Za ka kuma iya samunsa a dandalin www.pr418.com/ha

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba