Abin Da Ke Ciki
15 Ga Afrilu, 2015
© 2015 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
NA NAZARI
1-7 GA YUNI, 2015
Dattawa, Mene ne Ra’ayinku Game da Horar da Wasu?
SHAFI NA 3 • WAƘOƘI: 123, 121
8-14 GA YUNI, 2015
Yadda Dattawa Suke Horar da Wasu don Su Ƙware
SHAFI NA 9 • WAƘOƘI: 45, 70
15-21 GA YUNI, 2015
Ka Ƙulla Dangantaka ta Kud da Kud da Jehobah Kuwa?
SHAFI NA 19 • WAƘOƘI: 91, 11
22-28 GA YUNI, 2015
Ka Dogara ga Jehobah a Koyaushe!
SHAFI NA 24 • WAƘOƘI: 106, 49
TALIFOFIN NAZARI
▪ Dattawa, Mene ne Ra’ayinku Game da Horar da Wasu?
▪ Yadda Dattawa Suke Horar da Wasu don Su Ƙware
Me ya sa yake da muhimmanci ga dattawa su horar da ’yan’uwa da ba su ƙware ba? Wane tsarin horarwa ne ya fi kyau? Wane darasi ne dattawa da kuma waɗanda ake horarwa za su iya koya daga bayin Allah na dā, kamar Sama’ila da Iliya da Elisha? Za mu sami amsoshin tambayoyin a waɗannan talifofi biyu.
▪ Ka Ƙulla Dangantaka ta Kud da Kud da Jehobah Kuwa?
▪ Ka Dogara ga Jehobah a Koyaushe!
Idan muna da dangantaka ta kud da kud da Jehobah, za mu iya jure matsaloli ba tare da mun yi saɓo ba. Waɗannan talifofi biyu za su bayyana mana yadda za mu inganta dangantakarmu da Jehobah ta yin addu’a da nazarin Littafi Mai Tsarki da kuma ta dogara ga Allah a kowane lokaci.
A FITOWAR NAN
14 Albarka a Lokacin Zaman Lafiya da Lokacin Wahala
BANGO: Wani dattijo yana koya wa bawa mai hidima yadda ake wa’azi ga jama’a a manyan birane, a hanyar Haiphong da ke birnin Kowloon, a ƙasar Hong Kong
HONG KONG
YAWAN JAMA’A
7,234,800
MASU SHELA
5,747
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
6,382
180,000
Ofishin Shaidun Jehobah a ƙasar Japan ya samar da amalanke da tebura da ƙananan kantuna na baza littattafai fiye da kuma an rarraba su a faɗin duniya