Abin Da Ke Ciki
3 Tarihi—Na Yi Ƙoƙarin Bin Misalai Masu Kyau
MAKON 28 GA NUWAMBA, 2016–4 GA DISAMBA, 2016
8 “Kada Ku Daina Yi wa Baƙi Alheri”
MAKON 5-11 GA DISAMBA, 2016
13 Ku Ƙarfafa Abotarku da Jehobah Sa’ad da Kuke Hidima a Inda Ake Wani Yare
A shekarun baya bayan nan, a cikin ikilisiyoyinmu, da akwai ‘yan’uwan da suka fito daga wurare dabam-dabam. Talifi na farko zai taimaka mana mu riƙa kula da waɗanda suka zo daga wata ƙasa kuma suke halartar taro da mu. Talifi na biyu ya yi magana a kan yadda waɗanda suke hidima a ƙasar waje za su ci gaba da ƙarfafa dangantakarsu da Jehobah.
MAKON 12-18 GA DISAMBA, 2016
21 Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka a Kan Abin da Kake Begensa
MAKON 19-25 GA DISAMBA, 2016
26 Ka Kasance da Tabbaci a Kan Alkawuran da Jehobah Ya Yi
Waɗannan talifofin sun yi bayani ne a kan sassa biyu na bangaskiya da aka ambata a littafin Ibraniyawa 11:1. Talifi na farko ya nuna yadda za mu ci gaba da ƙarfafa bangaskiyarmu sosai. Talifi na biyu ya nuna yadda bangaskiya ba kawai fahimtar albarkar da Jehobah yake shirya mana a nan gaba ba ne.
31 Ka Sani?