Gabatarwa
Mene Ne Ra’ayinka?
Wane ne ya fi ba da kyauta a sama da duniya?
“Kowace kyakkyawar baiwa da kowace cikakkiyar kyauta daga bisa take, tana saukowa daga wurin Uban haskoki.”—Yaƙub 1:17.
Wannan mujallar ta yi magana a kan yadda za mu nuna godiya don kyauta mafi daraja da Allah ya ba mu.