Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 2/10 p. 7
  • Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Fabrairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 22 GA FABRAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 2/10 p. 7

Tsarin Ayyuka na Makon 22 ga Fabrairu

MAKON 22 GA FABRAIRU

Waƙa ta 191

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

lv babi na 17 sakin layi na 11 zuwa 22

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Alƙalawa 19 zuwa 21

Bitar Makarantar Hidima Ta Allah

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 28

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Littafin da za a ba da a watan Maris. Ka gana da masu shela biyu, ka sa su bayyana fasaloli masu amfani na littafin da za a raba a watan da kuma gabatarwar da suka ga cewa ya kasance mai amfani a yankin. Ka sa kowanne ya gwada gabatarwa guda ko kuma ya sake gwada labari, ya nuna yadda za a yi amfani da littafin don soma nazarin Littafi Mai Tsarki.

Minti 10: Bayyana Abubuwa Sosai Yana Motsa Mutane Su Saurara. Jawabin da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 251 zuwa 253, sakin layi na 2.

Minti 10: Ka Ja-goranci Masu Son Gaskiya Zuwa Ƙungiyar Jehobah.” Tattaunawa da masu sauraro na sakin layi guda uku a ƙarƙashin kan magana a shafi na 99 na littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will. Ka tambayi masu sauraro hanyoyin da suka ja-goranci masu son gaskiya zuwa ƙungiyar Jehobah. Ka gana da mai shelan da ya amfana domin malaminsa na Littafi Mai Tsarki ya yi hakan.

Waƙa ta 127

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba