Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Nuwamba
MAKON 8 GA NUWAMBA
Waƙa ta 18
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 11 sakin layi na 1-7
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Labarbaru 21-25
Na 1: 1 Labarbaru 22:11-19
Na 2: Ta Yaya Za Mu Ci Gaba da Faɗaɗa Ƙaunarmu ga Gaskiya?
Na 3: Sanin Ingancin Allah (td 23C)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 113
Minti 5: Sanarwa.
Minti 15: Ku Yi Amfani da Zarafin da Kuka Samu a Hidima. (A. M. 16:13) Tattaunawa da aka ɗauko daga 2010 Yearbook, shafi na 43, sakin layi na 1-2; shafi na 59, sakin layi na 2; da shafi na 62, sakin layi na 2, zuwa shafi na 63, sakin layi na 1. Bayan ka tattauna kowanne labari, ka gayyaci masu sauraro su yi kalami a kan darussan da suka koya.
Minti 15: “Gonaki Sun Yi Fari Sun Isa Girbi.” Tambayoyi ana ba da amsoshi.
Waƙa ta 44