Rahotannin Hidimar Fage
A watan Yuni masu shela 300,264 ne suka ba da rahotonsu na hidimar fage. Wannan adadin ya fi na kowane wata a shekarar hidima ta 2010, kuma ya fi adadin masu shela na watan Yuni na shekara da ta shige da 9,612. Tun da yake an gajertar da kwanaki, bari mu yi aikin wa’azi da gaggawa.—1 Kor. 7:29; 2 Tim. 4:2.