Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 2/11 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Fabrairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 14 GA FABRAIRU
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 2/11 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 14 ga Fabrairu

MAKON 14 GA FABRAIRU

Waƙa ta 72 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 15 sakin layi na 15-20 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Nehemiya 9-11 (minti 10)

Na 1: Nehemiya 11:1-14 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Adadin Waɗanda Za Su Samu Rai Madawwami a Duniya Ba Shi da Iyaka—td 35C (minti 5)

Na 3: Hanyoyin da Allah Ya Bayyana Alherinsa—1 Bit. 4:10 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 48

Minti 5: Sanarwa.

Minti 12: Yadda Za a Yi Mahawara da Baƙi. Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafuffuka na 62-64. Ka ɗan gana da mai shela da ya iya soma tattaunawa sa’ad da yake yin wa’azi a inda ya samu zarafin yin hakan ko kuma sa’ad da yake wa’azi ƙofa-ƙofa.

Minti 18: “Lokacin Tuna Mutuwar Yesu, Zarafi Ne Mai Kyau na Ƙarin Ayyuka!” Tambayoyi ana ba da amsoshi da mai kula da hidima zai ba da. Bayan ka tattauna talifin, ka faɗi wasu shirye-shiryen da aka yi na fita hidimar fage a ikilisiyarku a watannin Maris da Afrilu da kuma Mayu. Ka ba da shawara a kan yadda ’yan’uwa masu yanayi dabam dabam za su iya tsara ayyukansu don su iya samun sa’o’i 50 a wata guda a hidima. Ka gana da masu shela biyu ko uku da suka yi hidimar majagaba na ɗan lokaci a Lokacin Tuna Mutuwar Yesu na bara duk da cewa suna ayyuka musu yawa ko suna da ƙalubale na zahiri.

Waƙa ta 8 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba