Ayyuka na Makon 12 ga Maris
MAKON 12 GA MARIS
Waƙa ta 40 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafuffuka na 148 zuwa 152 sakin layi na 10 (minti 25)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Irmiya 5-7 (minti 10)
Na 1: Irmiya 5:15-25 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Shin Shaidun Jehobah Sabon Addini Ne?—td 39A (minti 5)
Na 3: Ta Yaya Jehobah Yake Kāre Mutanensa Daga Haɗarurruka na Ruhaniya? (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 63
Minti 5: Sanarwa.
Minti 10: Ka Koyi Halayen da Za Su Sa Ka Zama Ƙwararren Malami.—Sashe na 2. Jawabin da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 57, sakin layi 3 zuwa ƙaramin jigon da ke shafi na 59.
Minti 10: Ku Riƙa Miƙa Hadaya ta Yabo ga Allah. (Ibran. 13:15) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Yuni, 2008, shafuffuka na 16 zuwa 17. Ka tambayi masu sauraro darussan da suka koya.
Minti 10: ‘Ku Riƙa Yin Wannan.’ Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka sanar da ’yan’uwa lokaci da wurin da za a yi taron Tunawa da mutuwar Yesu.
Waƙa ta 109 da Addu’a