Rahotannin Wa’azi
A watan Fabrairu, ’yan’uwa masu shela guda 313,399 ne suka ba da rahoto na wa’azi. Hakan ya nuna cewa an samu ƙarin masu shela 9,562 a cikin wata shida na farko na wannan shekarar hidima idan aka gwada da abirejin masu shela 303,837 da aka samu a shekarar da ta shige.