Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 10/12 p. 1
  • Ayyuka na Makon 8 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 8 ga Oktoba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 8 GA OKTOBA
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 10/12 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Oktoba

MAKON 8 GA OKTOBA

Waƙa ta 75 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 250 zuwa shafi na 253 sakin layi na 8 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Daniyel 7-9 (minti 10)

Na 1: Daniyel 7:13-22 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: An Bada Ran Yesu na Mutum Kamar “Fansa Domin Duka”—td 17A (minti 5)

Na 3: A Waɗanne Hanyoyi ne Jehobah Mai Aminci?—R. Yoh. 15:4; 16:5 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 133

Minti 10: Idan Wani Ya Ce: ‘Ina Aiki.’ Tattaunawa da aka ɗauko daga ƙasidar nan, Yadda Za a Soma Kuma Cigaba da Mahawwarai na Littafi Mai-Tsarki, shafi na 11 zuwa shafi na 12. Ka tattauna da masu sauraro bisa ga gabatarwar da ke waɗannan shafuffukan da kuma wasu gabatarwa da ake amfani da su a yankin. Ka sa a yi ’yan gwaji guda biyu.

Minti 10: Mene Ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta Matta 21:12-16 da Luka 21:1-4. Ku tattauna darussan da za mu iya koya daga waɗannan ayoyin.

Minti 10: “Za Ku Iya Yin Wa’azi da Yamma?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Sa’ad da kake tattauna sakin layi na biyu, ka ba wa masu sauraro dama su ba da labarai game da yin wa’azi da yamma.

Waƙa ta 92 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba