Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/12 p. 2
  • Ayyuka na Makon 24 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 24 ga Disamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 24 GA DISAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 12/12 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 24 ga Disamba

MAKON 24 GA DISAMBA

Waƙa ta 5 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 284 zuwa shafi na 287 (minti 30)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Zakariya 9-14 (minti 10)

Na 1: Zakariya 11:1-13 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ba a Bukaci Kiristoci Su Kiyaye Assabaci Ba—td 6A (minti 5)

Na 3: A Waɗanne Yanayi ne Za Mu Iya Yin Amfani da Misalai 15:1? (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 75

Minti 30: Yadda Za Mu Iya Amfani da Dandalinmu na Intane a Hanyar da Ta Dace. Ka tattauna shafuffuka na 3-6 a cikin wannan Hidimarmu ta Mulki da masu sauraro. Sa’ad da kuke tattauna shafi na 4, ka sa a yi gwaji na minti 3 da zai nuna wani iyali da ke gab da kammala Bautarsu ta Iyali da yamma. Maigidan ya tambayi iyalinsa abin da za su tattauna a mako mai zuwa, kuma yaran su ambata wasu abubuwa a sashen “Matasa” a cikin dandalinmu da za su so su tattauna. Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka yi amfani da dandalin jw.org, ko kuma su faɗi yadda za su yi amfani da shi a nan gaba sa’ad da suke nazari su kaɗai ko da iyalinsu. Sa’ad da kuke tattauna shafi na 5, ka sa wani mai shela ya yi gwaji na minti uku. Mai shelar ya shiga dandalinmu ta wajen amfani da wayar salula don ya amsa tambayar da wani maigida ya yi masa a kan abubuwan da muka gaskata. Sa’ad da kuke tattauna shafi na 6, ka sa a yi gwaji na minti 4 da zai nuna wani mai shela yana tattauna da wani mai sha’awar saƙon Littafi Mai Tsarki amma ya fi son ya yi karatu a cikin wani harshe dabam. Mai shelar ya yi amfani da wayarsa ko kuma kwamfutar maigidan don ya shiga dandalinmu zuwa inda akwai yaren maigidan. Ya buɗe shafin da akwai warƙar nan Za Ka so ka San Amsoshin Waɗannan Tambayoyin? ko kuma littafin nan, Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? a yaren maigidan sa’an nan ya tattauna wani batun da ke cikin littafin ko warƙar da shi. Ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda suka taɓa amfani da dandalin jw.org sa’ad da suke wa’azi.

Waƙa ta 101 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba