Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Maris p. 6
  • 28 ga Maris–3 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 28 ga Maris–3 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Maris p. 6

28 ga Maris-3 ga Afrilu

Ayuba 11-15

  • Waƙa ta 111 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ayuba Ya Yi Imani da Tashin Matattu”: (minti 10)

    • Ayu 14:1, 2—Ayuba ya bayyana yanayin rayuwar ‘yan Adam (w15 5/1 11; w10 7/1 5 sakin layi na 2; w08 3/1 3 sakin layi na 3)

    • Ayu 14:​13-15a—Ayuba ya san cewa Jehobah ba zai manta da shi ba (w15 9/1 5; w14 3/1 7 sakin layi na 4; w11 4/1 32 sakin layi na 2-4)

    • Ayu 14:15b—Jehobah yana daraja bayinsa masu aminci (w15 9/1 7 sakin layi na 3; w14 6/15 14 sakin layi na 12; w11 4/1 32 sakin layi na 3-6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ayu 12:12—Me ya sa Kiristocin da suka manyanta za su iya taimaka wa matasa? (g99 7/22 11, akwati)

    • Ayu 15:27—Mene ne Eliphaz yake nufi sa’ad da ya ce fuskar Ayuba tana rufe da “kitse”? (it-1 802 sakin layi na 4)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayu 14:​1-22 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: fg darasi na 13 sakin layi na 1—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 2 ko ƙasa da hakan)

  • Koma Ziyara: fg darasi na 13 sakin layi na 2—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 4 ko ƙasa da hakan)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: fg darasi na 13 sakin layi na 3-4 (minti 6 ko ƙasa da hakan)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 134

  • Bukatun ikilisiya: (minti 5)

  • “Fansar Yesu Ta Sa Ya Yiwu a Ta da Matattu”: (minti 10) Tattaunawa. A ƙarshe, ka saka bidiyon da aka nuna a Taron Yanki na 2014 mai jigo “Ku Riƙa Biɗan Mulkin Allah Farko!”

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 12 sakin layi na 1-12 (minti 30)

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 33 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba