Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Maris p. 6
  • 26 ga Maris–1 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 26 ga Maris–1 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Maris p. 6

26 ga Maris–1 ga Afrilu

MATTA 25

  • Waƙa ta 143 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Yi Tsaro”: (minti 10)

    • Mt 25:​1-6​—Budurwai guda biyar masu wayo da biyar marasa wayo sun je su ga ango

    • Mt 25:​7-10​—Sa’ad da angon ya dawo, bai sami budurwai marasa wayon ba

    • Mt 25:​11, 12​—Budurwai masu wayon ne kawai ya same su kuma suka yi bikin auren tare

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 25:​31-33​—Ka bayyana ma’anar kwatancin tumaki da awaki. (w15 3/15 27 sakin layi na 7)

    • Mt 25:40​—Ta yaya za mu iya nuna cewa mu abokan ’yan’uwan Kristi ne? (w09 10/15 16 sakin layi na 16-18)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 25:​1-23

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko kasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gayyaci mutumin zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

  • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi, sai ka ba maigidan littafin da za ku riƙa nazari da shi.

  • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w15 3/15 27 sakin layi na 7-10​—Jigo: Ta Yaya Kwatancin Tumaki da Awaki Ya Nuna Muhimmancin Wa’azin Bishara?

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 85

  • “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Ka Koya wa Ɗalibinka Yadda Zai Riƙa Yin Shiri Don Nazari”: (minti 10) Tattaunawa. Bayan haka, ka nuna bidiyon da ya tattauna yadda wata mai shela take koya wa ɗalibarta yadda za ta riƙa yin shiri don nazari. Ka tambayi ’yan’uwa su faɗi yadda suka taimaka wa ɗalibansu su riƙa shiri kafin nazari.

  • Ku Marabci Baƙin da Suka Zo: (minti 5) Jawabin da aka ɗauko daga talifin da ke Littafin Taron Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu na watan Maris, 2016. Ka ba da wasu labarai masu daɗi da ’yan’uwa suka samu a Taron Tuna da Mutuwar Yesu na shekara ta 2017. Ka tuna wa ’yan’uwa yadda ya kamata su faka motocinsu da yadda ya kamata su shiga da kuma fita daga majami’ar da dai sauransu a lokacin da za a Tuna da Mutuwar Yesu a ranar 31 ga Maris.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 5 sakin layi na 16-23

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 79 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba