Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 8
  • 29 ga Maris–4 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 29 ga Maris–4 ga Afrilu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 8

29 ga Maris–4 ga Afrilu

LITTAFIN ƘIDAYA 15-16

  • Waƙa ta 101 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ku Guji Girman Kai da Iya Yi”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 15:​32-35​—Wane darasi ne labarin nan ya koya mana? (mwbr21.03-HA an ɗauko daga w98 9/1 20 sakin layi na 1-2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 15:​1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Haɗuwa ta Fari: Yesu​—Mt 16:16. Ku dakatar da bidiyon a duk inda bidiyon ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)

  • Jawabi: (minti 5) w15 5/15 15 sakin layi na 5-6​—Jigo: Shin Laifi ne Mu Yi Alfahari da Kanmu don Abubuwan da Muka Cim Ma? (th darasi na 8)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 124

  • “Ku Guji Koyi da Marasa Aminci”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Kada Ku Yi Koyi da Marasa Aminci.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 22

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 126 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba