Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Maris p. 9
  • Ku Guji Koyi da Marasa Aminci

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Guji Koyi da Marasa Aminci
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • ‘Kai Kaɗai Ne Mai Aminci’
    Ka Kusaci Jehobah
  • Ka Daraja Amincin Jehobah da Gafartawarsa
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ku Rike Aminci Sa’ad da Aka Yi wa Wani Danginku Yankan Zumunci
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Maris p. 9
Kasa ta bude kuma ta hadiye Isra’ilawa masu tawaye.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Guji Koyi da Marasa Aminci

Kora da Datan da kuma Abiram sun nuna rashin aminci ga Jehobah don sun ƙi bin tsarin da Jehobah ya kafa. Jehobah ya hallaka su da waɗanda suka goyi bayansu. (L.Ƙi 16:​26, 27, 31-33) Wane irin yanayi ne zai iya gwada amincinmu ga Jehobah? Waɗanne labaran Littafi Mai Tsarki ne za su taimaka mana mu guji yin koyi da marasa aminci?

KU KALLI BIDIYON NAN KADA KU YI KOYI DA MARASA AMINCI, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

  • Wani hoto da aka dauko daga bidiyon nan ‘Kada Ku Yi Koyi da Marasa Aminci.’ Nadia tana tunani cewa wani yaro yana ba ta giya a wurin fati.

    Wane gwajin bangaskiya ne Nadia ta fuskanta, kuma wane labari mara kyau ne ya taimaka mata ta nuna aminci?

  • Wani hoto da aka dauko daga bidiyon nan ‘Kada Ku Yi Koyi da Marasa Aminci.’ Wani dan’uwa da ke fushi yana tunani a kan wani abu da yake damunsa.

    Wane abu ne ya ɓata ma wani ɗan’uwa rai, kuma wane labari mara kyau ne ya taimaka masa ya nuna aminci?

  • Wani hoto da aka dauko daga bidiyon nan ‘Kada Ku Yi Koyi da Marasa Aminci.’ Terrance yana tunanin cewa yana tattaunawa da wata mata da ta rabu da mijinta su biyu a wurin faka mota a Majami’ar Mulki.

    Wane gwajin bangaskiya ne Terrance ya fuskanta, kuma wane labari mara kyau ne ya taimaka masa ya nuna aminci?

  • Wani hoto da aka dauko daga bidiyon nan ‘Kada Ku Yi Koyi da Marasa Aminci.’ Wani matashi yana duba adireshin da aka tura masa na inda zai shiga ya buga caca.

    Wane gwajin bangaskiya ne wani ɗan’uwa ya fuskanta a makaranta, kuma wane labari mara kyau ne ya taimaka masa ya nuna aminci?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba