RAYUWAR KIRISTA
Ku Riƙe Aminci Sa’ad da Aka Yi wa Wani Danginku Yankan Zumunci
Ku kalli bidiyon nan Ku Nuna Aminci ta Wajen Amincewa da Hukuncin Jehobah—Ku Guji Masu Zunubi da Suka Ƙi Su Tuba, sai ku amsa tambayoyin nan:
Wane yanayi ne ya gwada amincin iyayen Sonja?
Mene ne ya taimaka musu su riƙe aminci?
Ta yaya Sonja ta amfana daga amincinsu ga Jehobah?