Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA
Yadda Ake Taimaka wa Masu Bukata
Ta yaya ake tallafa wa aikinmu a ƙasashen da babu kuɗi sosai?
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA.
TAMBAYOYIN MATASA
Ta Yaya Zan Iya Mai da Hankali Sosai ga Abin da Nake Yi?
Ka yi la’akari da fannoni uku da na’ura za ta iya hana ka mai da hankali a kan abin da kake yi, da kuma abin da zai taimaka maka ka riƙa mai da hankali.
A jw.org, ka duba LABURARE > TALIFOFI > TAMBAYOYIN MATASA.
Ka shiga dandalin jw.org/ha ko ka yi scan ɗin wannan alamar da na’urarka