Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • ll kashi 2 pp. 6-7
  • Wane Ne Allah Na Gaskiya?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Wane Ne Allah Na Gaskiya?
  • Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
  • Makamantan Littattafai
  • Sashe na 2
    Ka Saurari Allah
  • Ruhohi Basu Taɓa Rayuwa Kuma Mutu a Duniya Ba
    Ruhohin Matattu—Zasu Taimake Ka ne ko Kuwa Zasu Yi Maka Barna? Sun Wanzu Kuwa Da Gaske?
  • Wane ne Allah?
    Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?
  • Wanene Allah?
    Menene Allah Yake Bukata a Garemu?
Dubi Ƙari
Ka Saurari Allah Don Ka Rayu Har Abada
ll kashi 2 pp. 6-7

SASHE NA 2

Wane Ne Allah Na Gaskiya?

Jehobah yana kallon halittunsa da ke sama da duniya, daga kursiyinsa a sama

Allah na gaskiya guda ɗaya ne tak, kuma sunansa Jehobah. (Zabura 83:18) Yana zaune ne a sama; ba ma iya ganinsa. Yana ƙaunarmu, kuma yana so mu ƙaunace shi. Yana kuma so mu ƙaunaci mutane. (Matta 22:35-40) Shi ne Maɗaukaki Duka, Mahaliccin dukan abubuwa.

Farkon halittar Allah shi ne wani ruhu mai iko wanda daga baya a duniya aka san shi da sunan nan Yesu Kristi. Jehobah ya kuma halicci mala’iku.

Jehobah ne ya halicci dukan abubuwan da ke sama . . .da ƙasa. Ru’ya ta Yohanna 4:11

Jehobah ne ya halicci taurari da duniya da kuma dukan abubuwan da ke cikinta.—Farawa 1:1.

Shi ne ya sifanta Adamu, mutumi na farko, daga turɓayar ƙasa.—Farawa 2:7.

  • Me ya sa ya kamata mu girmama Jehobah?—Ishaya 42:5.

  • Mene ne wasu halaye na Allah?—Fitowa 34:6.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba