Darasi na 3
1 Bitrus 3:8
Dauda ya ji labari cewa abokinsa ba ya da lafiya.
Sai ya ce: “Na san abin da zan yi.”
“Zan rubuta masa wasiƙa don ya sami ƙarfafawa, sa’an nan zan kai masa ziyara!”
Ka yi alheri, kuma kai da abokinka za ku yi farin ciki!
UMURNI GA IYAYE
Ku karanta wa yaronku:
1 Bitrus 3:8
Ku sa yaronku ya nuna hoton:
Gida Teburi Dauda
Rana Tsuntsu Itace
Ku tambayi yaronku:
Ka san wani da bai da lafiya?
Ta yaya za mu iya ƙarfafa shi?
[Hoto a shafi na 8]
[Hoto a shafi na 8]
[Hoto a shafi na 9]
[Hoto a shafi na 9]